fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Ranar Litinin me zuwa Kamfanin Dangote na yin Takin Zamani zai fatar fitar da takin Kasuwa

Kamfanin Dangote ya bayyana cewa, Ranar litinin me zuwa, zai fara kai Takin zamaninsa Kasuwa.

 

Dangote da kansa ne ya bayyana haka yahin da Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele ya kai ziyarar rangadi Kamfanin a ranar Juma’a.

 

Dangote ya kara da cewa,  sun samu dukd lasisin fara aiki da suke bukata.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *