fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Rashin kyawun yanayi ya hana Osinbajo, Gbajabiamila, Aregbesola halartar bikin cikar Tinubu shekaru 69

Rahotanni sun bayyana cewa rashin kyawun yanayi ya hana Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo halartar bikin zagayowar ranar haihuwar tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Ahmad Tinubu a Kano.

 

Bayan Osinbajo, kakakin majalisar Dattijai,  Sanata Ahmad Lawal dana wakilai, Femi Gbajabiamila da Ministan harkokin cikin gida,  Rauf Aregbesola da dai sauransu na daga wanda gurbatar yanayin yawa cikas wajan halartar wannan biki.

 

Saidai kakakin mataimakin shugaban kasar,  Laolu Akande ya bayyana cewa, Osinbajo zai halarci zaman ta kafar sadarwar zamani.

“VP Osinbajo spending the day celebrating Asiwaju on his 69th birthday was on course to Kano this morning until weather conditions aborted travel plans. He’ll alongside Mr. President join the 12th BAT Colloquium virtually from the Presidential Villa. Happy birthday Asiwaju.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *