fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Rashin samarwa Fulani tsaro ne yasa suka dauki makamai kuma idan ba’a dauki matakin da ya dace ba, matsalar da zata fuskanci Najeriya tafi ta Boko Haram>>Sheikh Gumi

Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa, matsalar dake fuskantar Najeriya idan ba’a dauki matakin da ya dace ba, tafi ta Boko Haram illa.

 

Ya bayyana hakane a wani bidiyo da ya wallafa a shafinsa na Facebook inda yace matsalar tsaron Najeriya na karuwane saboda yanda ake kashe-kashe ba bisa doka ba.

 

Yace a lokacin da ya gana da wasu daga cikin ‘yan Bindigar,  basu da wata alaka da tsatstsauran ra’ayin addini, amma a yanzu da suka kama kiristoci daga coci a Kaduna,  suka saki Bidiyo, an jisu suna kiransu da kiristocu3.

 

Yace wannan alama ce dake nuna tsatstsauran ra’ayin addini ya far kusatawa cikin fulanin.

 

He said, “As we speak now, bandits believed to be herdsmen have kidnapped about 66 Christian worshipers and they came out with the clip, unlike before.

“Religious terrorism is truly setting in. February this year when I went to meet some of these bandits, they were humble and had no inclination of terrorism.

“In fact, the Deputy Governor of Zamfara State, the former one, told me that in the years when he was in power, some herdsmen caught with Boko Haram members who were trying to infiltrate their territory were caught and brought into the government.

“We are struggling with ethnicity, it has nothing to do with religion so if care is not taken, we will be facing a more dangerous situation more than even Boko Haram”.

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=431418658347392&id=100044377838102

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *