fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Rashin tsaro ne ya kawo matsalar karancin aikin yi>>Namadi Sambo

Tsohon mataimakin shugaban kasa,  Namadi Sambo ya alakanta matsalar karancin Ayyukan yi da rashin tsaro.

 

Ya bayyana hakane a wajan taron da aka gayyaceshi na yaye daliban jami’a me zaman kanta ta, Ibineodion.

 

Namadi ya jinjinawa jami’ar akan yanda take samar da dalibai kwararru musamman a yanzu da matsalar tsaro ke barazana ga ayyukan yi.

He noted that while the security challenges in the country has some direct relationship with the massive job deficit, IUO has set the pace for breeding graduates with the ability to handle jobs requiring high skills.

He urged the new students to take advantage of world-class teaching and learning facilities provided by the institution to become agents of change.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *