fbpx
Monday, November 29
Shadow

RAYUWA KENAN: Tsananin Ciwon Ciki Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Wannan Budurwa A Lokaci Guda

Allah ya yi wa wata budurwa ‘yar gwagwarmaya a fagen siyasa da kuma duk wasu lamuran da suka shafi mata mai suna Walida rasuwa a daren jiya Litinin a garin Nguru dake jihar Yobe.

Ita dai wannan matashiyar har takarar kansila ta tsaya a gundumarta, ta rasu ne sakamakon tsananin ciwon ciki.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *