fbpx
Monday, November 29
Shadow

Real Betis ta dauki dan kwallon Najeriya, Lukman Zakari

Kungiyar kwallon kafa ta Real Betis dake kasar Sifaniya ta tabbatar da sayen tauraron dan kwallon Najeriya, Lukman Zakari da ya buga Najeriya wasan ‘yan kasa da shekaru 17 na shekarar 2015.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Real Betis ta bayyana dauko Lukman daga kungiyarshi ta FS Metta akan Aro wanda akwai kuma damar sayenshi idan suna so.

Tun a watan Augusta daya gabata ne Betis ta dauko Lukman saidai rashin kammala shirye-shirye da wuri ya hana ya fara buga musu wasa.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *