fbpx
Monday, May 10
Shadow

Real Madrid 1-1 Chelsea: Yayin da Benzema ya zamo dan wasa na hudu mafi yawan kwallaye a gasar zakarun nahiyar turai

Christian Pulisic ya yanke golan Madrid Thiabaut Courtois ya ciwa Chelsea kwallo guda cikin mintina 13 yayin data fara jagorancin wasan, kafin Karim Benzema ya ranawa tawagarsa kwallon a minti na 29.
Kwallon da Karim Benzema yaci ta kasance kwallon shi ta 71 a  gasar zakarun nahiyar turai kuma tasa yanzu ya kasance dan wasa na hudu mafi yawan kwallaye a tarihin gasar, bayan kwallayen nashi sun yi daidai dana Raul kuma da biyu kacal Lewandowski ya wuce shi wanda ya kasance na uku.
Tsohon dan wasan Chelsea, Eden Hazard ya shigo wasan daga benci ana sauran mintina 25 a tashi amma duk da haka ya kasa tsiratar da Madrid yayin da suka tashi wasan daci 1-1.
Madrid zata ziyarci Chelsea a filin Stamford Bridge mako ranar laraba mai zuwa inda zasu buga na biyu kuma anan ne daya daya cikin su zata cancanci buga wasan karshe na gasar a Instanbul ranar 29 ga watan mayu.
KARIM BEMZEMA BECOME THE FOURTH HIGHEST GOALSCORER IN CHAPIONS LEAGUE AS MADRID DREW 1-1 AGAINST CHELSEA IN SEMI FINAL 1ST LEG

Chelsea take the lead after 13 minutes when Christian Pulisic rounded Thibaut Courtois to give Thomas Tuchel’s side the perfect start.

Before Karim Benzema latched onto a couple of knockdowns in the Chelsea area to level the scores in thumping fashion in 29 minutes.
Karim Benzema goal means he is now level with lehendary Raul Gonzales as fourth highest Champions League scorer, as they both got 71 goals and he’s only two off third placed Lewandowski.
Former Chelsea star Eden Hazard was introduced with 25 minutes left but he had no impact on the game as Chelsea looked in control in typically assured fashion under Tuchel.
The pair will meet again next Wednesday (May 5) at Stamford Bridge to decide who reaches the final in Istanbul on May 29.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *