Da yiyuwar Real Madrid ta siyar da mayan yan wasanta guda shida a wannan kakar domin ta siyo Mbappe da Haaland, yayin da yan wasan suka hada da Gareth Bale, Eden Hazard, Sergio Ramos, Isco, Rafeal Varane da kuma Marcelo.
Sportmeal sun ruwaito a ranar sati cewa kungiyar zakarun Sifaniyan zata yi iya bakin kokarinta wurin ganin cewa tayi wuff da Mbappe tare da Haaland wanda ake sa ran sune zasu maye gurbin Cristiano Ronaldo da Lionel Messi a matsayin zakarun yan wasan tamola.
A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda Cristiano Ronaldo ya fice daga filin wasa saboda kashe kwallon da ya ci.
Real Madrid ‘could sell SIX players to get the cash to buy Kylian Mbappe and Erling Haaland this summer
Real Madrid could sell up to six players this summer to fund stunningly expensive moves for star forwards Kylian Mbappe and Erling Haaland this Summer as Gareth Bale, Eden Hazard, Sergio Ramos, Isco, Rafeal Varane and Marcelo may all leave the Spanish giants.
Sportsmail reported on Saturday the Spanish giants are set to go all out to sign Paris Saint-Germain’s Mbappe and Borussia Dortmund’s Haaland, labelled as successors to Lionel Messi and Cristiano Ronaldo as the best two players in the world.