fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Real Madrid ta koma ta biyu a saman teburin La Liga bayan ta lallasa Granada daci 4-1

Real Madrid ta cigaba da farautar lashe kofin La Liga bayan ta lallasa Granada daci 4-1 wanda hakan yasa yanzu tazarar maki biyu ne tsakanin tada Atletico a saman teburin gasar.
Madrid ta san cewa nasara ce kadai zata kubukar da ita a wasan domin Atletico ta lallasa Real Sociedad, kuma tawagar Zidane tayi nasarar wanda hakan yasa ta koma ta biyu a saman teburin La Liga.
Luka Modric ne ya fara ciwa Madrid kwallo a wasan cikin 17 kagin Rodrygo yaci tashi kwallo kafin aje hutun rabin lokaci, kuka bayan an dawo Odriozola da Bemzema suka kara ciwa Madrid kwallaye biyu
MODRIC AND BENZEMA ON TARGET AS REAL MADRID UP TO THIRD IN LA LIGA TABLE
Real Madrid kept their La Liga title hopes alive by winning a potentially tricky match against Granada 4-1 to move within two points of Atletico Madrid.
Zinedine Zidane’s side knew only a win would do having watched Atleti beat Real Sociedad the night before and they did their bit by narrowing the gap on their city rivals once more, albeit in nervy fashion.
Luka Modric opened the scoring after 17 minutes before Rodrygo double the lead in the first half, and secound half goals from Odriozola and Benzema ensure the win.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *