fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Reno Omokri da sauran wasu ‘yan Kudu na kiran Twitter ta goge Shafin Shugaba Buhari kwata-kwata

Reno Omokri, Hadimin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan na neman Twitter ta goge shafin Shugaba Buhari daga shafinta kwata-kwata.

 

Ya bayyana cewa yana neman kamar yanda akawa tsohon Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, a dakatar da Shugaban kasa, Muhammadu Buhari daga amfani daga amfani da shafin kwata-kwata.

 

Ya kara da cewa, Shugaba Buhari da mukarrabansa ba zasu iya zartas da hanun amfani da Twitter a Najeriya ba.

 

Saidai yace yana kiran Gwamnatin taraya ta canja tunani kan dakatar da Shafin na Twitter.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *