fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 ya iso Najeriya

An kawowa Najeriya rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 da ya kai Miyan 3.94 na kamfanin AstraZeneca/Oxford.

 

Ofishin majalisar Dinkin Duniya na Najeriya ne ya bayyanawa Kamfanin dillancin labaran Najeriya,NAN da haka.

 

Hakanan itama hukumar bayar da agajin Lafiya Matakin Farko ta tabbatar da samar da Rigakafin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *