fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Rikici na ci gaba da gudana a Sasa jihar Oyo inda tsagera ke ciki gaba da kona shagunan Hausawa da Masallatai

Rahotanni daga Sasa dake Akiyele jijar Oyo na cewa matasan yarbawa sun ki bin dokar kulle inda suka ci gaba da kona shagunan Hausawa da kuma masallatai.

 

Da safiyar Yau, Lahadi, an kona akalla Shaguna da masallatai 50, kamar yanda Daily Nigerian ta ruwaito.

 

Shugaban kasar Sasa, Usman Yako ya tabbatarwa da Daily Nigerian cewa a safiyar yau, Lahadi matasan yarbawan sun ci gaba da dakawa kayansu wasoso da kuma kona shagunansu.

 

Shima wani Mazaunin Yankin, Danlami Abubakar ya tabbatarwa da majiyar da wannan lamari inda yace babu wani mataki da ake dauka dan haka suke kira ga gwamnatin tarayya ta kai musu dauki kar lamarin ya ci gaba da yaduwa.

“Over 50 tailoring shops have been razed down this morning. A mosque near the tailoring shop was also torched,” Mr Yako said.

 

“This morning, we received reports that the hoodlums are planning to attack our people at Sabo-Ibadan. Unless action is quickly taken, the violence will spread to the area,” he said.

“I am appealing to the federal government to come to our rescue to avert more killings and destruction of property.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *