fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Riyad Mahrez ya taimakawa Manchester City ta lallasa PSG daci 2-1 a wasan farko na kusa dana karshe a gasar zakarun nahiyar turai

Riyad mahrez yayi nasarar cin kwallo yayin da Idrissa Gueye ya samu jan kati a wasan farko na kusa dana karshe na gasar zakarun nahiyar turai wanda Manchester City ta lallasa PSG daci 2-1.

Paris Saint Germain ce ta fara jagorancin wasan ta hannun Marquinhos yayin farawa amma bayan an dawo daga hutun rabin lokaci Kevin de Bruyne da Riyad Mahrez sun taimakawa City tayi nasara a wasan.

Dan wasan Algeria Mahrez ya kasance na kokari sosai a wannan kakar kuma ya taimakawa City yanzu ta cigaba da farautar cancantar buga wasan karshe na gasar zakarun nahiyar turai.

Yayin da shi kuma dan wasan Senegal Idrissa Gueye ta samu jan kati a wasan bayan ya yiwa Ilkay Gundon fawul.

Mahrez scores, Gueye sent off as Manchester City secure victory over Paris Saint-Germain

Riyad Mahrez scored while Idrissa Gueye was sent off as Manchester City secured a 2-1 victory over Paris Saint-Germain in the first leg semi-final of Wednesday’s Champions League game.

Paris Saint German took the lead early after Marquinhos have find the back of the net but secound half goals from Kevin de Bruyne and Riyad Mahrez gave the City the win.

Mahrez has been in fine form for the Citizens this season and against the French champions, he was handed a starting role and helped his side move closer to reaching the final of the top European competition.

Senegal international Gueye was shown a straight red card in the encounter for a serious foul play on Ilkay Gundogan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *