fbpx
Tuesday, May 11
Shadow

Riyad Mahrez ya zamo dan wasan Firimiya na biyu bayan Sadio Mane da ya yi nasarar cin kwallo a wasannin gida da waje na wasan kusa dana karshe a gasar zakarun nahiyar turai

Riyad Mahrez ya kafa irin tarihin Sadio Mane a gasar zakarun nahiyar turai bayan yayi nasara cin kwallo a wasan su da Paris Sain Germain, wanda suka ci 2-0.

Dan wasa  Algeriyan ya zamo dan wasa na biyu daga kungiyar kasar Ingila daya yi nasarar cin kwallo a wasannin gida da waje na wasan kusa dana karshe a gasar zakarun nahiyar turai, bayan Sadio Mane.

Sadio Mane ya zamo dan wasan Firimiya na farko daya yi hakan ne bayan yayi nasarar cin kwallayen tsakanin su da Roma inda Liverpool ta cancanci buga wasan karshe na gasar kuma tasha kashi daci 3-1 a hannun Real Madrid a shekarar.

Mahrez: Manchester City star matches Mane’s Champions League record

Riyad Mahrez has equaled Sadio Mane’s Champions League feat following his goal against Paris Saint-Germain.

The Algeria international became the second player to score in both legs of the tournament’s semi-final tie for an English team.

Liverpool’s Mane was the first Premier League player to achieve this after scoring against AS Roma in both legs of their last four fixture.

Consequently, Jurgen Klopp’s Reds qualified for the final where they bowed 3-1 to eventual champions Real Madrid inside Kyiv’s NSC Olimpiyskiy Stadium that year.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *