fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Rundunar ‘yan sanda a jihar Zamfara zata himmatu wajan tabbatar da tsaro – A cewar Kwamisnan ‘yan sandan jihar

Rundunar ‘yan sanda a Zamfara ta kaddamar da shirin“ Puff Adder ll ”a matsayin wani bangare na dabarun yaki da rashin tsaro a jihar.

Da yake jawabi a wajen kaddamarwa a garin Gusau a ranar Alhamis, Kwamishinan ‘yan sandan jihar, Mista Abutu Yaro, ya yaba wa Sufeto-Janar na’ Yan sanda (IG) Muhammad Adamu saboda bai wa Zamfara kulawa ta musamman.

A nasa jawabin, Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida na jihar, Abubakar Dauran, ya yaba wa IG game da tura karin jami’an ‘yan sanda zuwa jihar.

Dauran ya kuma yaba wa rundunar ‘yan sandan jihar a yaki da take da rashin tsaro.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *