fbpx
Monday, May 17
Shadow

Saboda ci gaban Najeriya nake ciwo Bashi>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, dalilin gwamnatinsa na ciwo bashi shine ta yiwa ‘yan kasa aiki.

 

Shugaban ya bayyana hakane a yayin ganawarsa da kwamitin dake bashi shawara kan tattalin arziki a fadarsa, Yau a Abuja.

Kakakin shugaban kasar, malam Garba Shehu ya bayyana cewa shugaba Buhari yace ci gaban zasu yi amfani da bashin wajan gina Titunan Mota dana jirgin kasa da wutar Lantarki dan inds yace haka zai jawo masu zuba Jari daga kasashen waje zuwa Najeriya.

 

Shugaban yace rashin samar da wadannan abubuwa na sune suka hana Najeriya zama gaba-gaba a Afica musamman wajan Sufuri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *