fbpx
Monday, May 10
Shadow

Saboda in samu jarin bude babban Shago ne yasa na yi karyar cewa mahaifina ya Mutu amma a yafemin>>Gurguwa Me tallar ruwa ta Legas

Me tallar ruwan Pure Wata a Legas Daniel wadda aka tara mata tallafun kudi dama da Naira Miliyan 20 ta nemi Afuwar jama’a bayan da aka gano cewa ta yi karyar cewa mahaufinta ya rasu.

 

Daniel ta bayyana cewa, ta shafe lokaci me tsawo tana wannan sana’a kuma ba’a Legas ta fara ba,ta yi a Onitsha da Asaba a baya.

 

Ta bayyana cewa, tana neman Afuwar karyar da ta yi, kamar yanda Vanguard ta ruwaito, matar ta kuma Godewa Gwamnatin jihar Legas da duka sauran wanda suka bata Gudummawa.

Daniel pleaded, “Nigerians should forgive me. I said my father is late so Nigerians can help me. I made a big mistake; Nigerians should please forgive me.

 

“I want to open a supermarket in Lagos. I have always been a pure water hawker. Lagos is not the first place, I started from Onitsha, from there, I sold pure water in Asaba from there I came to Lagos. I don’t beg, even in my condition, I hawk that water so I can survive. That’s the business I have always been doing.

 

“I really appreciate the Lagos state government, Mr Idris, the hotel man that gave me accommodation, that celebrated my birthday. I also appreciate Princess Aderemi, for all the support and everyone that helped. I promise not to fail Nigerians.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *