fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Sabon binciken da wata kafar Kasar waje ta yi kan yawan jama’ar cikin gari ta bayyana cewa Kano ce ta 3 a Najeriya

Wata kafar kasar waje da ta yi bincike kan yawan jama’ar dake zaune a manyan biranen Duniya, tace Kano ce ta 3 a Najeriya.

 

Binciken ya bayyana cewa Legas ne birni na daya a yawan jama’ar cikin gari da yawan mutane Miyan 15.5.

 

Sai Birnin Onitsha yake biye masa a matsayi na bitu da yawan mutane miliyan 6.9, sai Kano da Mutane Miliyan 4.6.

 

Abuja ce ta 5 yayin da Kaduna ta zo ta 8 sai Maiduguri ya zo na 14.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *