fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Sabon Dogarin Shugaban kasa, Buhari, Yusuf Dogo ya fara aiki

Sabon Dogarin Shugaban kasa, Muhammadu Buhari,  ADC Lt Col. Yusuf Dogo ya kama aiki a jiya, Litinin.

 

Yusuf ya karbi aiki ne daga Col. Muhammad Abubakar wanda ya kama yayi aiki da shugabab kasar tun daga shekarar 2015.

 

Abubakar zai je kasar Amurka ne wani Horo na musamman dan a masa karin girma.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *