fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Sabon kwamandan NDA ya gabatar da kanshi ga gwamnan Kaduna

Sabon kwamandan makarantar hiras da sojoji ta Kaduna,NDA, Majo Janar J. Sarham kenan a wadannan hotunan da sauran manyan jami’an makarantar suka gabatar da kansu ga gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da mataimakiyarsa, Dr. Hadiza Balarabe.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *