fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Sai mun fi kowa tafka Asara idan aka raba Najeriya>>Rochas Okorocha ya bayyanawa ‘yan Uwansa Inyamurai

Tsohon Gwamnan Jihar Imo, Sanata Rochas Okorocha ya bayyana cewa, sai Inyamurai sun fi kowa tafka Asara idan Aka raba Najeriya.

 

Dan haka ya gargadi ‘yan uwan nasa su daina wannan aikin ganganci. Daily Post ta ruwaitoshi yana fadar hakane ga wasu matasa a Abuja.

 

Ya kara da cewa, gyaran kasa ya kamata a nema ba wai raba kasar ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *