fbpx
Monday, November 29
Shadow

Sakamakon zaben Anambra: Dan takarar APGA na kan gaba

Dan takarar APGA Charles Soludo ne akan gaba a zaben jihar Anambra dake ci gaba da gudana.

 

A yau za’a ci gaba da kada kuri’u a zaben bayan da INEC ta sanar da tsawaita zaben zuwa yau Lahadi.

 

Zuwa yanzu, INEC ta sanar da sakamakon zaben kananan hukumomi 4 kuma dan takarar APGA,  Soludo ne akan gaba.

 

Kananan hukumomin da ya lashe sune Anaocha, Awka South, Onitsha South da Enugu Anambra East.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *