fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Sakataren Yada Labarai na PDP na Imo, Ogubundu Nwadike ya fice daga PDP ya koma APC

Sakataren Yada Labarai na Jam’iyyar PDP na Jihar Imo, Hon. Ogu Bundu Nwadike ya sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressives Congress, APC.

Nwadike ya sanar da sauya shekarsa zuwa APC a cikin wasikar murabus din da ya sanya hannu.

Yace ya yanke shawarar yin murabus ne bisa shawarar da ya yanke bayan shawarwarin da ya samu daga danginsa da masu ba shi shawara kan ficewa daga jam’iyyar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *