fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Sakayyar soyayyar da ‘yan Najeriya suka min ce nake musu>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, aikin da yake tukuru sakayyar soyayyar da ‘yan Najeriya suka nuna masa ne.

 

Shugaban ya bayyana hakane a ziyarar da ya kai fadar Shehun Borno. Kakakin Shugaban kasar, Malam Garba Shehu ne ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar.

 

Shugaban ya kuma jinjinawa Sojojin Najeriya kan aikin da suke na kare kasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *