fbpx
Monday, September 27
Shadow

Sam ba abune me kyau ba yanda Inyamurai ke son ballewa daga Najeriya>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, ba abune me kyau ba yanda Inyamurai ke son ballewa daga Najeriya.

 

Yace Inyamuri na daga ckin mutane masu amfani a kasar sannan kuma yana da kasuwanci a kusan ko ina a cikin Najeriya.

 

Shugaban ya bayyana hakane a wata ganawa da aka yi dashi a Imo a ziyarar da ya kai ranar Lahadi.

 

Hakan na zuwane yayin da shugaban Kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu ke tsare a hannun gwamnati wanda sune ke son a raba Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *