fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Sam ba’a kyautawa Mawaka>>Nazir Sarkin Waka

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka ya bayyana cewa, ba’a kyautawa mawaka.

 

Ya bayyana hakane a shafinsa na Instagram amma bai yi katin bayanin abinda ya faru ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *