fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Sam bamu ji dadin ci gaba da biyan Tallafin Man Fetur da Gwamnatin Najeriya ta yi ba>>IMF

Kungiyar bada Lamuni ta Duniya, IMF ta bayyana cewa, bata ji dadin dawowar biyan tallafin man fetur a Najeriya ba.

 

Kungiyar ta bayyana hakane ta bakin Shugabanta, Jesmin Rahman.

 

Kungiyar ta bada shawarar a rika sayar da man fetur din a farashin Kasuwa sannan a rika amfani da kudin wajan ragewa ‘yan Najeriya da abin zai fi shafa radadin Rayuwa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *