fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Sam bamu ji dadin Umarnin da aka baiwa Sojoji su rika harbin duk wanda suka gani ba a garuruwanmu>>Kungiyar Inyamurai ta Ohanaeze

Kungiyar kare muradin Inyamurai ta Ohanaeze Indigbo ta bayyana cewa bata ji dadin umarnin da aka baiwa Sojoji su rika harbin wanda suka gani ba a jihohinsu.

 

Kungiyar ta gargadi gwamnatin tarayya ta tuna Tarihi, dan ba zata yi nasarar yaki da jama’ar kasarta ba.

 

Kungiyar ta baiwa Shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ya rungumi hanyar sulhu wadda itace kawai zata tabbatar da zaman lafiya da hadin kai.

 

Kakakin kungiyar, Alex Ogbonnia ya bayyana cewa, maganar neman kafa kasar da matasan Inyamurai suke ya samo Asali ne daga rashin Adalcin gwamnatin tarayya.

 

Yace kuma suna Allah wadai da kai Shuwagabannin sojoji wanda suka fito daga Arewa yankin nasu.

 

Ohanaeze lamented that “subnational consciousness or ethnocentric nationalism which is a dangerous form of nationalism to national unity has taken over Nigeria”.

The apex Igbo Socio-cultural body noted that “the dream of Nigeria unity is receding and fading fast with violence, crises and conflicts”.

In s statement by its spokesman, Alex Ogbonnia, the President General of Ohanaeze Ndigbo, Prof. George Obiozor was quoted as being “unequivocal that the current problems confronting Nigerian, eg ethnic militia, agitation for secession, insurgency, etc are a product of sustained orchestrated injustice in governance.

 

According to the statement: “The attention of Ohanaeze Ndigbo Worldwide has been drawn to the “Shoot at Sight Order” given to the Nigerian soldiers on how to engage the Igbo youths in the oncoming week.

“The report further revealed that the exercise will commence from Orlu in Imo State, South East Nigeria. This is very disturbing.

“The pattern of deployment of northern military officers to the South-East lends credence to the above report. It was revealed that in preparation for the above, the Nigerian army has posted Northern Muslims as commanders over its operations and brigades in Anambra, Imo, Abia, Akwa Ibom, Enugu, Benue, Edo, Delta and Rivers

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *