fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Sam bansan ina da ciki ba>>Matar data haihu a jirgin sama

Wata mata ta haihu ana tsaka da tafiya a jirgin sama.

 

Lamarin ya farune a cikin jirgin saman Delta na kasar Amurka. Saidai abin al’ajabi shine matar tace bata san tana dauke da ciki ba.

 

Matar me suna Lavinia Mounga ta tashi daga Salt Lake zuwa Hawaii tare da iyalanta. Likitoci da ma’aikatan Jinya dake cikin jirgin sun taimaka mata ta haihu.

 

Mahaifin yaron, Ethan Magalei ya bayyana cewa yayi farin ciki da samun da kjma yana godiya ga wanda suka taimaka wajan haihuwar dan nasa, Mailonline.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *