fbpx
Monday, September 27
Shadow

Sam bansan inada ciki ba sai da na zo haihuwa>>Wata me ciki

Wata mata me ciki data haihu ta bayyana cewa, bata san tana dauke da cikin ba sai da ta je haihuwa kawai ta ga kan da yana fitowa.

 

Matar tace ta dauka kumburin cikinta rashin lafiya ne ko kuma gajiyar aiki da ta mata yawa.

 

Karla Akuhata, me shekaru 41, tana kasar New Zealand ne. Inda tace taji ne kawai Nakuda ta kamata.

 

Ta hafi dan nata lafiya qalau.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *