fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Samun Maslahar Almajiranci na tsakanin iyaye dake haihuwa ba tsari da kuma malaman dake kula da Almajiran>>Matar gwamnan Kebbi


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Matar gwamnan jihar Kebbi, Dr. Zainab Baugudu ta koka kan matsalar Almajirai dake Arewa inda tace matsalar iyaye ne da kuma malaman dake kula dasu.

Dr. Zainab Bagudu ta bayyana hakane a shafinta na Twitter inda take mayar da martani kan wani kira da aka yi na kaiwa Almajiran dake gararamba a kan tituna dauki, musamman a wannan lokacin na sanyi.

Ta bayyana cewa, yin rubuce-rubuce ba shine mafita ba, matsalar na tsakanin iyayen yaran dake haihuwa ba tsari da kuma malaman dake kula da yaran. Tace dadaddiyar Al-adace da aka yiwa rikon sakainar kashi amma bawai suna so kawar da al’adar bace suna so su kawo gyarane.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *