fbpx
Monday, May 10
Shadow

Sanata Ali Ndume ya fallasa inda Boko Haram ke samo makamai

Sanata Ali Ndume wanda shine shugaban kwamitin dake kula da Sojoji ya bayyana inda Kungiyar Boko Haram ke samo makamai.

 

Ya bayyana hakane a wajan hira da aka yi dashi a gidan Talabijin na Channels TV.

 

Ya bayyana cewa Boko Haram na samun kamai daga hannun Sojoji a hare-haren da suke kai musu da kuma kasashen Libya da Chadi.

“Most of the arms and ammunition they use are the ones they succeed in carting away from the Nigerian soldiers and other armed forces or security agencies.

“I know they have some small arms coming from up there like Libya, Chad, and all that but the bulk of the equipment they use are the ones they succeeded in stealing from our armed forces.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *