fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Sanata Ndume yayi barazanar barin Najeriya

Sanata daga jihar Borno, Ali Ndume yayi barazanar barin Najeriya saboda matsalar yawaitar kashe kudin Gwamnati.

 

Yace an dakatar da daukar aiki amma kuma har yanzu ana ta maganar kara kashea ma’aikata kudi da kudaden yau da kullun.

 

Sanatan yace idan ba’a daina ba, zai bar Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *