fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Sanata Shehu Sani ya fice daga jam’iyyar PRP

Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya fice daga jam’iyyar PRP.

 

A shekarar 2018 ne Shehu Sani ya shiga jam’iyyar,  amma a takardar da ya aikewa Ofishin jam’iyyar dake Tudun Wada Kaduna,  ranar 9 ga watan Yuli yace ya fice daga jam’iyyar yanzu.

“I wish to formally notify you of my decision to step aside from the Peoples Redemption Party. This notice takes effect from today,” he said in the copy of the letter obtained by

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *