fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Sanatan Najeriya ya Mutu

Sanatan Filato Ta Kudu Ya Mutu
Rahotanni sun bayyana cewa Sanata Ignicious Longjan mai wakiltar mazabar Plateau ta kudu a majalisar dattawa, ya mutu.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Me taimakawa Sanatan kan watsa labarai,Wulime Goyit ne ya bayyanawa Manema labarai Mutuwarsa.

Ya mutune a Asibitin Turkish dake Babban birnin tarayya, Abuja.

An zabi sanatanne a Karkashin jam’iyyar APC a zaben shekarar 2019 daya gabata.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *