fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Sarkin Musulmi Ya Yi Rashin Babban Wanshi

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar, ya yi rashin babban wansa, Buhari Abubakar III.
Har zuwa mutuwarsa, shi ne hakimin Sokkto ta Arewa.
Ya mutu a Asibitin Koyarwa na Usmanu Danfodiyo, Sokoto bayan fama da rashin lafiya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *