fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Satar Sarkin Bungudu: Babu cikakken tsaro a hanyar Kaduna zuwa Abuja>>Ssnata Shehu Sani

Sanata Shehu Sani ya koka da satar Sarkin Bungudu da aka yi a jihar Kaduna kan hanyar zuwa Abuja.

 

Yayi Allah wadai da lamarin inda yace da suke bayyana yanda lamarin tsaro ya tabarbare a hanyar, wasu na ce musu wai ba haka bane.

 

Yace babu cikakken tsaro a kan hanyar ta Kaduna zuwa Abuja.

 

 

Today’s kidnapping of the Emir of Bungudu,Zamfara state Hassan Attahiru along our notorious Kaduna-Abuja highway is another tragedy.Those who always attack us for simply highlighting the danger of this road live in denial.There is just no serious security cover here.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *