fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Saurayi ya fasa auren budurwa duk da ta kashe masa 200,000

Wani Saurayi ya fasa auren budurwarsa bayan da ta kashe masa 200,000.

 

Ta kashe kudinne wajan tayashi murnar zagayowar ranar haihuwarsa.

 

Amma tace awanni kadan sai ya rabu da ita.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *