Pages
(Move to ...)
Shafin Farko
Tuntubi Hutudole:Contact Us
Dangane da Hutudole: About Us
Tallata Hajar ku: Advertise Here
▼
Wednesday 26 June 2019
Yadda Daliban Sakandire Ke Rubuta Jarrabawar Karshe A Kasa
›
Wannan wata makarantar jeka ka dawo ce dake a cikin birnin Katsina, a K'ofar 'Yandaka.
Neymar ya amince da komawa Barcelona na tsawon shekaru biyar
›
Rahotanni sun bayyana cewa tauraron dan kwallon PSG a kokarin da yake ido rufe na komawa tsohuwar kungiyarshi ta Barcelona, ya amince da...
Hadiza Gabon ta yi kyau a wannan hoton
›
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata data sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.
Soja Ya Harbe Dan Sanda A Jihar Borno
›
Wannan jami'in 'yan sandan Nijeriya ne, yana bangaren masu yaki da ayyukan ta'addanci, Police Counter Terrorist Unit (CTU)...
'Yan kwallon Najeriya sun yi fushi da kin biyansu hakkinsu
›
Rahotanni sun bayyana cewa an samu baraka a tawagar 'yan kwallon Najeriya, Super Eagles dake wakiltar Najeriyar a gasar cin kofin na...
Tuesday 25 June 2019
Mutanen garine ke bamu matsala a yaki da Boko Haram >>Buratai
›
Shugaban Hafsan soji, Janar Buratai ya bayyana cewa, matsalar yakin da suke yi da Boko Haram da yaki ci yaki cinyewa, mutanen gari ne da...
Hauwa Waraka ta yi kyau a wadannan hotunan
›
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hauwa Waraka kenan a wadannan hotunan nata data sha kyau,tubarkallah, muna mata fatan Alheri.
Jam'iyyun APC da PDP duk sun gabaza, don haka mu nemi yafiyar Allah>>Sule Lamido
›
"APC ta gaza hakama PDP ta gaza, 'yan siyasa sun gaza, sabida dukkan mu mun gaza kawai abinda ya dace shine mu nemi yafiyar A...
Bamu samun wasu kudin garabasa: Kakakin majalisar dattawa ya bayyana nawane Albashinshi
›
Kakakin majalisar dattijai,Ahmad Lawal ya bayyana yawan Albashin da yake dauka inda yace daga shi babu wasu kudin garabasa da 'yan m...
A'isha Tsamiya ta fara tallar maganin Boska
›
Tauraruwar fina-finan Hausa, A'isha Tsamiya kenan a wannan hoton nata data sha kyau kuma take rike da maganin nan na ciwon kai me su...
Rukayya Dawayya ta yi kyau a wannan hoton
›
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya kenan a wannan kayataccen hoton nata data sha kyau wanda ta saka a shafinta na sada zumunta...
Zaka yi murmushi idan ka ji abinda tsohon kwamishinan 'yansandan Kano, Singham ya gayawa wata baiwar Allah da suka hadu
›
Tsohon kwamishinan 'yansandan jihar Kano,Muhammad Wakili wanda aka fi sani da Singham yayi farin jini sosai wajan jama'ar jihar ...
ZAMFARA: Kwamitin Bincike ya ce Yari ya yi wa naira biliyan 250 hadiyar-lomar-tuwo
›
Kwamitin Karbar Mulki da Bincike wanda Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya kafa, ya yi zargin cewa tsohon gwamnan jihar, Abdul’...
Kasar Amurka ta samu tabin Hankali>>Inji Iran
›
Shugaban Iran Hassan Rouhani ya mayar da martani dangane da takunkumin da Amurka ta sanya wa Jagoran addinin Iran din, Ayatollah Khame...
Gamayyar jam'iyyu 60 sun roki Atiku daya hakura da maganar leka rumbun tattara sakamakon zaben INEC
›
Kungiyar gamayyar jam'iyyun Najeriya 60 ta yi kira ga dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a babban zaben 2019, Atiku Abub...
Chelsea zata dauki Lampard horas da 'yan wasanta
›
Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea ta samu izinin yin magana da kungiyar tsohon dan wasanta Frank Lampard dan daukarshi aikin me horas da ...
Labari me ban tsoro: Yadda Amosun ya shigo da bindigogi 1000 da harsasai miliyan 4 jihar Ogun ba a sani ba
›
Bai fi sauran kwana daya karshen mulkin tsohon gwamnan Jihar Ogun, Ibikunle Amosun ya cika ba, sai ya kira Kwamishinan ‘Yan Sanda na J...
Kamaru ka iya fuskantar chukuncin FIFA kan rashin da a
›
Da alamu kungiyar kwallon kafar Kamaru bangaren mata ka iya fuskantar ladabtar daga abin da wasu mahukuntan kwallon kafa ke kira da rash...
An kai mummunan hari da jirgin yaki a filin tashi da saukar jiragen saman Saudiyya
›
Mutum daya ya ransa ransa inda wasu 7 suka jikkata sakamakon harin da aka kai a filin tashi da saukar jiragen sama na Abha dake Saudiy...
Man United ta yi watsi da tayin PSG kan musayar Neymar da Pogba
›
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta ki amincewa da tayin kungiyr kwallon kafa ta PSG wadda ta nemi su yi musayar Neymar da Pog...
‹
›
Home
View web version