Monday, 13 January 2020

Dangote ya bayyana cewa zai Sai Arsenal a shekarar 2021

Tauraron attajirin Afrika, wanda kuma shine me kudi na 96 a kudi a Duniya wanda ake da kiyasin yana da kimanin Dala Biliyan 14.1, Aliko Dangote ya kara jaddada Aniyarsa ta sayen kungiyar kwallon kafa ta Arsenal dake kasar Ingila.

In ka kalla baka yi dariya ba zai mayar maka da kudin Datarka


Wannan bidiyone na abin dariya da wani bawan Allah ya sha alwashin idan mutum ya kalla bai yi dariya ba to zai mayar masa da kudin datarsa.

Gwamnan Najeriya da yafi shugaba Buhari kokari

Saboda tsananin soyayya da muka nunawa Maigirma shugaba Buhari sai muka yi tsammanin duk fadin Nijeriya ko duk nahiyar Afirka babu shugaba adali mai son talakawa kamarshi.

SAƘO GA MASU SHA'AWAR YIN AURE>>DAGA MALAM AMINU IBRAHIM DAURAWA

Yin aure, abune da ya dace da hankali da shari'a da al'ada mai kyau. Akwai hikmomi masu tarin yawa wajan yin aure, ga maza da mata, kasancewar mutane sun banbanta a halitta da halaye da yanayi, yasa malamai suka kalli ayoyi da hadisai da suka yi kira akan yin aure suka basu fassara kashi uku.

Buhari Ya Rattaba Hannu Kan Dokar Kara Kudin Haraji

Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan gyararren dokar kudi.

Limami ya auri namiji a kan rashin sani

An dakatar da wani limami a Uganda, wanda ya auri namijin da a tunaninsa mace ce, kamar yadda jaridar Daily Monitor ta rawaito.

Rashin lafiyar alkali ya kawo jinkiri ga hukuncin zaben gwamnoni

Kotun Kolin Najeriya ta daga zamanta da ta fara yi a ranar Litinin 13 ga watan Janairun 2019.

Shugaba Buhari ya gana da Gwamnan Kwara

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja.

Sanatoci Sun Bukaci Buhari Ya Cire Hameed Ali Kan Zargin Damfara

Mataimakin kwamitin Sanatoci ta Kwastam, Francis Fadahunsi, yayi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya cire shugaban hukumar kwastam din na kasa, akan zargin shi da suke da damfara da kuma rashin iya tafiyar da aiki.

Naira Milyan Biyun Da Aka Rabawa Kowannenmu A Matsayin Kudin Kirsimeti Ya Yi Kadan, Cewar Sanatoci

Rahotanni sun kawo cewa sanatocin sun nuna fushinsu a kan naira miliyan biyu da aka ba kowannensu a matsayin goron Kirsimeti. Har ma an jiyo wasu sanatoci na bayyana kudin da aka basu a matsayin digo cikin tarin bukatunsu na Kirsimeti. 

Matsin Lambar Da Sojoji Suke wa 'yan ta'adda a Jihar Katsina ta sa Sun Soma Neman a yi Sulhu

KOWA YA TUBA DON WUYA.

Biyo bayan yawan nasarar da dakarun sojojin Nijeriya ke yi akan  'yan ta'adda a jihar Katsina a kwanan nan, hakan ya sanya 'yan ta'adan sun soma neman a yi sulhu, kamar yadda majiya daga rundunar tsaron ta fitar.

Hotuna: Sheikh Daihu Bauchi Ya je aikin Umrah

Sabbin Hotunan Sheik Dahiru Bauchi A Yayin Aikin Umrah Da Yake Kan Gudanrawa A Saudiyya.

‘Yan Najeriya ba su yarda Buhari ya yi wa Majalisa kwaskwarimar naira bilyan 37 ba

‘Yan Najeriya sun nuna rashin amincewa Shugaba Muhammadu Buhari ya kashe naira bilyan 37 wajen yi wa Majalisar Tarayya kwaskwarima ba.

Osinbajo na ziyara a Kano

Mataimakin Shugaban Najeriya, Yemi Osinbajo na ziyarar kwana daya a jihar Kano inda zai kaddamar da wasu manyan ayyuka.

An Kwantar Da Gwamnan Bauchi A Asibitin Birnin Landan Sakamakon Rashin Lafiya

An kwantar da Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Muhammed a wani asibiti a Landan sakamakon wani ciwon da ba a bayyana ba.

Alkalin Dake Shari'ar Tsohon Gwamnan Katsina, Shema Ya Rasu

Allah ya yi wa mai shari’ar tarayya Alkali Ibrahim Maikaita Baƙo rasuwa a jiya Lahadi a wani asibiti a Abuja bayan hadarin mota da ya yi a kan hanyar Funtua zuwa Kankara cikin jihar Katsina.

ALLAHU AKBAR: Bishiyar Da Manzo SAW Ya Sha Inuwa A Karkashinta

Wannan bishiyar ce Manzon Allah SAW ya sha inuwa a karkashinta. Saboda albarkarsa yau sama da shekaru 1400 amma tana nan cike da koren ganyaye ba ta bushe ba.

Shugaban Nijar ya kori shugaban rundunar sojin kasar

Shugaban kasar Nijar Mahamadou Issoufou ya nada sabon shugaban rundunar sojojin kasar bayan munanan hare-hare biyu da aka kai a 'yan kwanakin nan da suka yi sanadiyar mutuwar mutum akalla 160.

Hukumar Kwastan Ta Fitar Da Sunayen Mutane Dubu 162,399 Domin Rubuta Jarabawar 'Aptitude Test'

Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta ce ta fitar da sunayen masu neman shiga aikin mutum 162,399 wadanda za su rubuta jarrabawar cikin mutane 828,333 da suka nemi shiga aikin a shekarar 2019. 

Ba Arewace ta saka Rubutun Larabci a takardar kudin Naira da Tutar Sojoji ba>>Reno OmkryTsohon hadimin tsohon shugaban kasa, Goodluck Janathan watau Reno Omokry ya kare rubutun Larabci dake jikin kudin Najeriya da kuma tutar Sojoji inda yace ba wai Arewace ta saka wannan rubuta, Turawan Mulkin mallakane suka sakashi.