Pages
(Move to ...)
Shafin Farko
Tuntubi Hutudole:Contact Us
Dangane da Hutudole: About Us
Tallata Hajar ku: Advertise Here
▼
Sunday 26 January 2020
Tauraruwar fim din India ta kashe kanta
›
Tauraruwar fina-finan India, Sejal Sharma 'yar shekaru 22 ta kashe kanta a dakinta dake birnin Mumbai na kasar a Ranar Juma'ar d...
Maryam Yahaya ta sha kyau a wadannan hotunan
›
Tairaruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan kayatattun hotunan nata data haskaka, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fat...
'Yan bindiga sun kaiwa fasinjojin jirgin kasan Kaduna-Abuja hari
›
Wasu fasin jojin Jirgin kasan Kaduna Zuwa Abuja sun hadu da harin 'yan bindiga bayan Isar Kaduna daga Abuja. Lamarin ya farune Ranar...
Duk wanda cutar lassa ta kashe shahidi ne>>Limami
›
Limami a masallacin Abdullahi Bin Mas’ud dake unguwar Kabuga ‘yan Azara a jihar Kano, Malam Abubakar Shu’ibu Abubakar, jim kadan bayan...
Leah Sharibu ta haifa wa Kwamandan Boko Haram da namiji
›
Leah Sharibu wacce ita kadai ta rage a hannun kungiyar Boko Haram cikin ‘yan matan makarantar sakandaren Dapci su 110 da ‘yan kungiya...
Hotuna: Yanda Biliyoyin Farin dango suka afkawa gonaki a gabashin Afrika
›
Masana sun yi gargadin cewar, biliyoyin farin dangon dake afkawa gonaki da rumbunan abinci a sassan gabashin nahiyar Afrika, na da nasab...
Nafisa Abdullahi ta haskaka a wadannan hotunan
›
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan kayatattun hotunan nata data sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alher...
Jihar Kaduna ta tabbatar da Bullar Zazzabin Lasa
›
BULLAR CUTAR LASA A JIHAR KADUNA An samu tabbacin bullar cutar lasa a Jihar Kaduna kuma wanda ya kamun wani ne namiji dan shekara ...
Gwamna Zulum Ya Mayar Da Daya Daga Cikin Gidajen Karuwan Da Ya Rusa Zuwa Asibiti
›
Ana ci gaba da aikin gina babban asibiti a anguwar Bolori 2 wanda a baya a nan otal din karuwai mai suna Barka da Zuwa yake, wanda Gwa...
Mataimakin gwamnan Kano ya kaiwa shugabar kula da Tashoshin ruwa ta Najeriya Ziyara
›
Mataimakin gwamnan jihar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna kena yayin da ya kaiwa shugaban hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa na Najeriya, ...
Saduwa da mace sau 21 a wata na kare namiji daga kamuwa da Daji>>Likita
›
Wata likita mai hada maganin gargajiya Dr Ebenezar ta yi kira ga maza da su rika saduwa da matan akalla sau 21 a duk wata ko kuma sau ...
Saturday 25 January 2020
Nijeriya Za Ta Ciwo Bashin Dala Bilyan Daya Domin Inganta Harkar Noma, Cewar Minista Nanono
›
Ministan Harkokin Noma da Raya Karkara, Sabo Nanono, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya za ta ciwo bashin dala biliyan 1 domin sawo kay...
Shugabar matan Kannywood ta kare matan masana'antar dake Fita kasashen Waje
›
SHUGABAR Ƙungiyar Matan Kannywood ta masu shirya finafinan Hausa ('Kannywood Women Association of Nigeria', K-WAN), Hajiya Hau...
Maryam Booth ta haskaka a wannan hoton
›
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wannan hoton nata data sha kyau,tubarkallah, muna mata fatan Alheri.
Gwamna Ganduje Ya Kai Ziyarar Ta'aziyya Ga Iyalan Ma'aikatan Asibiti Da Suka Rasu Sakamakon Cutar Zazzabin Lassa A Jihar Kano
›
Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya halarci ta'aziyar rasuwar Malama Ummul Khursum da kuma Dr Habib Mohd ma'ai...
Barcelona ta sha kashi a hannun Valencia da ci 2-0: Golan Barca yayi kokari soosai
›
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta sha kashi a hannun Valencia da ci 2-0 a wasan da suka buga na gasar cin kofin Laliga a yau.
Kungiyoyin Boko Haram Biyu sun gwabza Mummunan fada tsakaninsu
›
Kungiyoyin Boko Haram biyu na ISWAP data balle daga jikin Asalin Boko Haram din da Shekau ke jagoranta da Bangaren Shekau din ta Asalin ...
Hadiza Gabon ta sha kyau a wannan hoton
›
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata data sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.
Shagiri Girbau ya kaiwa Ali Nuhu ziyara
›
Tauraron me wasan Barkwanci, Shagiri Girbau kenan a wadannan hotunan yayin da ya kaiwa tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu Ziyara a Ofis...
Matashi ya kashe kanshi a jihar Katsina
›
TALAUCI KO BACIN RAI? Me Ya Kai Matashi Kashe Kansa A Jihar Katsina? Rahotonni dake fitowa daga karamar hukumar Jibia dake jah...
‹
›
Home
View web version