fbpx
Saturday, April 17
Shadow

SERAP ta maka Shugaba Buhari a kotu kan batan Biliyan 3.8 na kiwon Lafiya

Kungiyar dake saka ido kan yanda ake gudanar da mulki da kashe kudaden gwanati, SERAP ta maka gwamnatin shugaba Buhari a kotu bisa zargin batan Biliyan 3.8 na ma’aikatar Lafiya da Asibito da NAFDAC da sauransu.

 

Rahoton batan kudin na cikin bayanin binciken da Odita janar na tarayya yayi a shekarar 2018.

 

Wannan kara na zuwane yayin da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya ke a kasar Landan wajan ganin Likitocinsa da kuma Likitocin Najeriya na yajin aiki kan matsalar Albashi da sauran hakkokinsu.

 

A karar data shigar gaban babbar Kotun tarayya dake Abuja. SERAP ta nemi a tursasawa Shugaba Buhari binciken yanda kudin suka salwanta da kuma daukar mataki ka Lamarin.

an order of mandamus directing and compelling President Buhari to investigate alleged missing N3.8bn health funds, and to promptly investigate the extent and patterns of widespread corruption in the Federal Ministry of Health, teaching hospitals, medical centres and NAFDAC.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *