fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

SERAP ta makam shugaba Buhari a kotu kan cire $25bn daga CBN

Kungiyar dake saka ido kan yanda ake gudanar da mulki da kashe kudin Gwamnati, SERAP ta maka shugaban kasa, Muhammadu Buhari a kotu kan daukar bashin dala Biliyan 25 daga CBN.

 

SERAP na neman shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi bayanin ayyukan da aka yi da kudin da kuma yadda za’a biya bashin.

 

SERAP tace tana neman wadannan bayanai ne karkashin ‘yancin neman bayanai da kundin tsarin mulkin Najeriya ya samar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *