fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Shafin Playstore ya goge manhajar Crowwe ta Adamu Garba

Shafin Google Play Store ya goge manhajar Crowwe, mallakin Tsohon dan takarar Shugaban kasa a 2019, karkashin APC, Adamu Garba.

 

Wasu ne dai suka kaiwa Shafin korafi kan manhajar wadda kuma aka cire ta daga shafin na Playstore.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *