fbpx
Friday, May 14
Shadow

Shahararren mawaƙin Nageriya, DonJazzy ya caccaki maza da ba sa girmama matansu saboda sun kashe kudade wajen aurensu

DonJazzy yace ta yaya za’a ilimantar da mazan da ba sa tausayi da girmama matansu saboda sun biya wasu kudin aurensu, wadanda basu taka kara ba?

DonJazzy ya bayyana hakan ne a shafinsa na Twitter, inda ya nuna damuwarsa kan yadda wasu maza ke musgunawa matansu bayan aure.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *