fbpx
Friday, January 21
Shadow

Shedanun da suka hana Najeriya zaman lafiya ba zasu yi nasara ba>>Gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa,  shedanun da suka hana kasarnan zaman lafiya ba zasu yi nasara ba.

 

Hakan ya fito ne daga bakin kakakin shugaban kasa, Femi Adesina a wani jawabi da ya fitar.

 

Ya kwatanta Najeriya da kungiyar kwallon kafa ta Manchester City inda yace Nasara na tare da Najeriyar.

 

Yace shugaban kasa, Muhammadu Buhari na son kafa tarihin da babu irinshi a Najeriya amma wasu sun dage da cewa hakan ba zata faru ba.

 

Yace amma ba zasu yi nasara ba akan Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *