fbpx
Friday, May 14
Shadow

Sheikh Dahiru Bauchi ya nemi mutane su yadda a Musu rigakafin cutar coronavirus

Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Dahiru Bauchi yayi kura ga musulmai da su amince a musu rigakafin cutar coronavirus dan a yaki yaduwar cutar a tsakanin al’umma.

 

Malamin ya bayyana hakane a gidansa dake Kaduna yayi  Buda bakin da wasu ‘yan Jarida suka shirya masa.

 

Malam yace cutar coronavirus gaskiyace kuma shima an masa rigakafin inda ya jawo hankalin musulmai su yadda a musu.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *