fbpx
Monday, September 27
Shadow

Sheikh Gumi na daya daga cikin matsalolin Najeriya>>Kungiyar Gwamnonin APC

Daraktan Kungiyar Gwamnonin APC, Dr. Salihu Lukman ya caccaki babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi kan cewa awa ‘yan Bindiga Afuwa.

 

Ya bayyana Gumi a matsayin Barazana ga tsaron Najeriya.

 

Ya kuma ce hada tsageran Naija Delta da Gumi yake da ‘yan Bindiga bai yi daidai ba.

 

Ya kara da cewa, duk me Adawa da tsarin da aka dauko na yakar ‘yan Bindiga to lallai yana daya daga cikin matsalolin Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *