fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Shekaru 2 bayan ajiye mukaminta, Tsoguwar Ministar Kudi, Kemi Adeosun ta bayyana

Tsohuwar Ministar Kudi, Kemi Adeosun wadda ta ajiye mukamin ta bayan da aka gano ba ta yi hidimar kasa ta NYSC ba amma ta samu takardar shaidar kammalawa, ta bayyana shekaru 2 bayan faruwar lamarin.

 

Adeosun ta bayyana ne a Legas inda aka ganta tare da Mataimakin Shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *