fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Shin da gaske Maryam Yahya ta rasu? Gaskiyar Lamari

LABARI AKAN RASUWAR MARYAM YAHAYA JARUMAR KANNYWOOD.

Tin farkon satinnan mutane suke tambayata akan cewa dagaskene maryam yahaya ta rasu?

To gaskiyar magana maryam yahaya bata rasuba saidai batada lafiya Wanda ayanzuhaka tana cigaba da samun lafiya sosai.

Mutane kuji tsoron Allah kudaina yada labaran karya, meye ribarka idan kayi karyar cewa wani ya rasu? Shin karyar dakayi ita zatasa ya mutu da wuri, kokuma ita zata hanashi mutuwa? Kawai kubari sai lokaci yayi sannan kuyi posting bawai kana zaune acikin dakinka kawai ka kirkire labariba.

Tabbas maryam yahaya zata mutu, ni danake rubutunnan zan mutu, masu karantawa zasu mutu, masu yada labaran karya duka zasu mutu, Allah ne kawai bazai mutuba dominshi rayayyene na har abada.

Allah yakarawa maryam yahaya lafiya da Nisan kwana ya albarkace rayuwarta ya yayemata duk wani ciwo dayake damunta yasa kaffarane Ameeen

Real mahmood Fkd

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *